ANNABI ISA (AS) DA MAHDI ZASU BAYYANA A WANNAN KARNIN

Wannan Littafi Manufarsa shine ya baiwa Musulmi karfin gwiywa wajen Tabbatar da Zuwan Annabi Isa (as) da Hazrat Mahdi (as) kuma ya kyautu ga duk wanda yake da Sha’awa gameda sanin Zuwansu Annabi Isa (as) da Mahdi, Ya samu  ingantaccen ilmi ta hanyoyin suka dace daga Sahihan Hadisai wanda aka samo daga Manyan Littafai masu Nagarta daga Annabi (SAW) da kuma Littatafai masu   Tsarki da Daraja, Wanda ake amfani dasu tun daga Zamanin Annabawa har zuwa Wannan Zamani da muke ciki.Ta irin Wannan Ilmi ne Addinin   Musulunci, Musulmi da duk Wanda yake Rayuwa a Bayan Kasa, Zasuyi Biyayya ga Zuwan Wadannan Mashahuran Bayin Allah Guda Biyu da Abubuwan da Zasu auku lokacin  Bayyanar su, Kuma zaisa a dauki Wannan Al’amari na Zuwan su da Muhimmanci tare da Bayyana Murna da Farin ciki Wajen Samun Cigaban Addinin Musulunci a Wannan Lokaci, Kuma Zai Baiwa Musulmi Daman su Shiryawa wa Wannan Babban Al'amari Dazai faru na Tarihi nan gaba.

2010-07-09 14:03:16
About this site | Make your homepage | Add to favorites | RSS Feed
All materials can be copied, printed and distributed by referring to this site.
(c) All publication rights of the personal photos of Mr. Adnan Oktar that are present in our website and in all other Harun Yahya works belong to Global Publication Ltd. Co. They cannot be used or published without prior consent even if used partially.
© 1994 Harun Yahya. www.harunyahya.com - info@harunyahya.com
page_top